Assalamu alaikum warahamatullahi waba rakatuhu bayan dubin gaisuwa irin ta addinin Musulunci fatan kowa yana cikin koshin lafiya Allah yasa haka ameen ina ma,abota sauraron wakokin shahararren wajin Hausan nan Salim Smart yau ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken mai kyau.
Hakika wannan wakar na daya daga cikin fitattun wakokin masu mutukar dadin gasken da mutane suke tsan tsar kauna sabo da dinta mawakin Salim Smart ya bayyana farin cikinsa da murna mutuka zuwa gurin dukkan abokansa baki daya inda ya kara da cewa har kullum burinsa shine sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan masoyansa baki daya.
Sabuwar Wakar Salim Smart mai kyau.
Yana mai kara bawa mssoya hakurin rashin zuwan wakokinsa akan lokaci acikin wan nan sabuwar shekara ta 2023 haka kuma yana kara cewa har kullum bashi da burin daya wuce san ganin farin ciki faskar masoyansa Allah ya bar kauna.
arewanahiya.com