Labarai

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un yanzu yanzu hatsarin mota yayi sanadin mutuwar jikokin Sheikh Dahiru Usman Bauchi Gudu biyu Allah jikan musulmi.

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un yanzu yanzu hatsarin mota yayi sanadin mutuwar jikokin Sheikh Dahiru Usman Bauchi Gudu biyu Allah jikan musulmi Allah cikin ikonsa yayi sanadin mutuwar Mutane biyu jikokin Sheikh malam Dahiru Usman Bauchi yau.

Muna mika sakon ta, azuciyar mu zuwa ga dukkan iyalan malam Dahiru Usman Bauchi Allah Ubangijin kajikan musulmi Allah kasa mutuwa hutuce ka bawa iyaye da yan uwansa hakurin rashinsu Alfarmar wannan wata mai tarin albarka yan baya kuma Allah kasa mucika da imani.

Za,ayi jana’izar wan nan bayin Allah gobe kamar yadda addinin Musulunci ya bada umarninyi ya Allah marasa lafiya na gida da asibiti Allah Ubangijin ka basu lafiya masu lafiya kuma Allah Ubangijin ka kara musu lafiya mai amfani duniya da lahira.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Check Also
Close
Back to top button