Labarai

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un rai bakon duniya Allah ya dauki ran wata amarya kwana ɗaya auranta Allah jikanta.

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un rai bakon duniya Allah ya dauki ran wata amarya kwana ɗaya auranta Allah jikanta hakika mutane masu yawan gaske sun shiga halin damuwa ganin faruwar wannan lamari muna kara rokon Allah Ubangiji yasa mutuwa hutuce ga dukkan Musulman duniya baki daya.

Tabbas angonta ya shiga halin rashin jin dadi faruwar wannan hatsari muna kara mika sakon ta, aziyar mu zuwa gurin yan uwa da iyayenta Allah Ubangijin ka basu hakurin rashinta kasa ita kuma mutuwa ta zama hutu agareta da sauran Musulmi’an duniya baki daya.

Bayan daura auren da kwana ɗaya akan yan yarsu ta zuwa gaida iyayen sukai hadarin mota Allah ya dauki rayuwarta muna rokon Allah Ubangiji kasa mutuwa hutuce mu kuma Yan Ubangijin kasa mucika da kyau da imani Daraja Muhammad Rasulillah.

arewanahiya.con

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button