Labarai

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un kalli videon yan kai amarya 16 sun rasu sakamakon hadarin mota akan hanyarsu ta kai amarya zuwa Jos daga Kaduna Allah yajikansu.

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un kalli videon yan kai amarya 16 sun rasu sakamakon hadarin mota akan hanyarsu ta kai amarya zuwa Jos daga Kaduna Allah yajikansu tabbas faruwar wannan hatsari yayi mutukar sanya mutane masu tarin yawa cikin wani hali ganin 6adda kayi asarar rayuka.

Hakika mutane masu tarin yawan gaske sun rigamu gidan gaskiya wasu kuma sunji ciwo masu yawan gaske Allah sarki rayuwar duniya kenan kana naka Allah yana nashi tashin itace dai dai tabbas kullum nafsin za ikatul mauth dukkan mai rai wata rana hakika sai ya zama gawa Allah Ubangijin kajikan dukkan mamata.

Tabbas ango yana cikin wani halin faruwar wannan lamari domin kuwa Allah 6a dauki rayuwar Amaryarsa itama ta rigamu gidan gaskiya sakamakon hadarin daya rutsa da ita da sauran 6an uwanta masu kaita dakin mijinta muna kara rokon Allah Ubangiji ka bawa mijinta da sauran Yan uwanta hakurin rashinsu baki daya ameen.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button