Labarai

Turkashi wata sabuwa tuni wani dan kasuwar saida waya ya tafka mawakin Rarara akotu bisa zarginsa da cinye masa wasu Million ku dade

Turkashi wata sabuwa tuni wani dan kasuwar waya ya tafka mawakin Rarara akotu bisa zarginsa da cinye masa wasu Million ku dade dalilin kasuwancin waya da sukai babu shakka wan nan dan kasuwa yace ma kudan kudadan sa sun shiga hanun mawakin ne dalilin kulla wani ka suwanci da sukai.

Ka suwancin kuwa shine dukkan wayoyin da ake raba wa dukkan yan social media ahan nunsa ake karba bashi cewar wan nan dan kasuwa shi kuma kudade bana shi bane kudin al,ummah ne dan haka yayi duk bakin iyawarsa domin yaga sun sasanta maganar iyasu amma abun ya gagara.

Har ta kai idan ya kira mawakin Rarara baya daga masa waya kar Shema baki daya baya ganin mawakin rarara yayi shawara da zuciyarsa dan ganin inane kawai zaije da za,a iya karba masa hakkinsa babu sai dai kawai yazo kotu hakan tasa ya shigar da kara kotu cewar wan nan dan kasuwa Allah kiyaye.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button