Wakokin hausa Video

Garzali Miko kauna sabuwar Waka Official video 2023.

Sabuwar Wakar Garzali Miko.

Yanzu yanzu shahararren mawakin Nan naku Garzali Miko ya saki sabuwar wakar mai taken kaunar daya daga cikin shahararrun mawakan dake tashi ahalin yanzu ina ma,abota sauraron wakokin Fitaccen mawakin Nan mai suna Garzali Miko daya mara tamka cikin dukkan mawakan Hausa.

Tabbas wannan wakar mai taken kauna daga baki Garzali Miko ta zama waka ta daya cikin dukkan sabbin wakokin wan nan sabuwar shekara bayan hira da mawakin Garzali Miko ya bayyana cewa bashi da wani buri duniya wanda ya wuce san ganin farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan masoyansa baki daya.

Mawakin Garzali Miko ya kara da cewa dare da rana bashi da wani burin daya wuce san sanya farin ciki da nishadi mai tarin yawa azuciyar dukkan masoyansa hakan shine babban burinsa kowanne lokaci cewar mawakin Garzali Miko.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button