Labarai

Duniya mai abun mamaki yadda kabari ya kama wani mutumi yana kokarin tona gawa dan cire wani abu ajiki.

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un yadda asirin wani mara tsoron Allah ya tonu kasa ta kamashi yana kokarin tona kabarin domin cirar wani abu ajikin gawa tabbas dama mutanen wan nan yanki sun tabbatar da an dauki tsawon lokaci ana tona kabari ana ciran wasu sassan jikin gawa.

Yau kawai cikin ikon Allah sai gashi asiri ya tonu ankama wanda yake wan nan aika aika yana ko karin tona wani sabon kabari domin cire wasu sassan jikin gawar kawai sai Allah ya nuna ikonsa da iyawarsa akansa kawai da safe sai dai akaga Mutun anja shi cikin kabarin da yake kokarin tonawa domin cire wasu sassa.

Hakika faruwar wan nan lamari yayi mutukar tashin hankalin mutanen wan nan yanki ganin faruwar wan nan lamari babu kunya bare tsoran Allah wanda ba,a taba tunanin shine mai wan nan aikiba ashe shine rayuwa kenan duniya mai cike da abun mamaki.

Babu shakka har da kayan aikinsa agafe wanda yaje dasu domin tona kabarin san Nan kuma da wuka da sauran nau,in makamai domin yan kar abubuwan daga jikin wanda ya rasu dama haka Allah yake ikonsa rana dubu ta barawo cewar Hausa daya kuma ta mai kaya ce tabbas wan nan abun shine wanda ya faru Allah kiyaye.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button