Labarai

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un Allah ya dauki rayuwar wasu ango da amarya kwana ɗaya auransu Allah jikin musulmai

Tabbas faruwar wannan lamari yayi mutukar tashin hankalin mutane mutukar abun ya farune bayan kwana guda da auransu dalilin hadarin mota muna taya addu’ar Allah kasa mutuwa hutuce su kuma iyaye da yan uwansa muna kara rokon Allah ka basu hakurin rashinsu kasa karshen wahalar kenan.

Babu shakka anyi shedar halin su daga angon har amaryar Dukansu suna da halin kirki basa fada ko kuma yin wani abun wanda bai kamata ba suna zaune lafiya da kowa akowanne lokaci rayuwar kenan Allah baya barin wani dan Allah kasa can yafi nan.

Halin yanzu anyi janar wadan nan bayin Allah kamar yadda addinin Musulunci ya tana za ankaisu zuwa asalin ma kwancinsu na gaskiya rayuwar duniya mai cike da abun mamaki hakika mamakin abun daya faru ya cika ran al, ummah.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button