Labarai

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJIUN !!! Allah yayima maigirma cigarin katsina Alh Aminu mamman rasuwa yau Allah jikansa.

Innalillahi wa’inna ilahir raju’un, Allah yayi ma dattijo daga cikin dattijan katsina, mai girma cigarin katsina Alhaji Aminu mamman dee,

Alhaji Aminu mamman dee ya rassu a yau 12_4_2023 A wannan wata na ramadan da ake da azumi 21,

Muna adduar Allah yaji kansa, ya kuma gafarta masa Albarkacin wannan wata mai daraja,

Allah ya ba iyalan sa haqurin rashin sa, da masarautar katsina, da Al’ummar katsina dama kasa baki daya.

za’ayi zana’idarsa gobe da misalin karfe 10:00 na safe a kofar soro fadar Mai martaba sarkin Katsina Alh Dr abdulmuminu kabir usman.

Allah yajikansa da rahama Allah yabama iyalansa hakurin rashin sa dasauran daukacin Al’ummar Katsina bakidaya Ameen.

muna mika sakon ta’aziyya ga maimartaba sarkin katsina da iyalansa Allah ya bada hakurin rashi ya jikansa da rahama Ameen.

Garkuwan Alumma Katsina

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button