Farin Cikin da Babu Ranar karewa kusa juna farin ciki kamar ran sallah.
Farin Cikin da Babu Ranar karewa Wan Nan sirrin masoyane Dan Gyaran rayuwar tarayya.
Babu Maganar tababa ita rayuwa kowacce irice Babu abun da akeso kamar farin ciki zakuji kullum muna ta maimaita kalma daya itace farin cikin duniyar ahalin yanzu ta juya Baki daya kowa bashi da burin Daya wuce Muradin farin ciki domin shine abokin rayuwa ahalin yanzu.
Da yawan Mata zakuji suna fadin sunfi San sumu Namiji Mai mutukar kuzari sosai domin shine irin Namijin da zai biya musu bukata shin Kun San dalilinsu nasan hakan suna San hakanne domin bukatar samun farin ciki badan komai ba sai Dan samun ingantacciyar rayuwa acikin duniya.
Hakika samun kulawa ta hanyar gamsuwa daga Mai gida wata muhimmiyar abace dake mutukar taka rawar gani cikin rayuwar Mata tun azamanin da zuwa yanzu babban burina kowanne lokaci shine samun farin cikin Mata domin farin cikin mace tamKar farin cikin duniyane.
Hakan tasa har kullum bamu da wani buri Daya wuce kawo dukkan wasu hanyoyi domin bawa maza shawarar faranta ran Mata Baki daya idan har mace tayi farin ciki tabbas alokacin za kaga duniya ta Kara haske ba Dan karami ba Allah ka dawwamar damu cikin farin ciki.
Wasu mutane masu mutukar tarin yawa suna ganin kamar kudi shine farin ciki tabbas kudi basune asalin farin ciki ba Amma dai hakika suna mutukar taka rawar gani acikin rayuwar maza da Mata Baki domin sai da kudi wasu abubuwa na rayuwar suke aiwatuwa Allah dawwamar damu cikin farin ciki Mara karewa.
tabbas yana da mutukar kyau sosai maza da mata baki daya mu kula da lafiyarmu domin hakika lafiya itace jari dan haka muna kara kira zuwa mutan duniya baki daya cewa kowa ya tabbatar yana kula da kansa domin kula da lafiya sunnah ne muna kra kira gareku baki daya da ku bawa lafiya muhimmanci sosai allah yasa mudace ameen.
arewanahiya.com