Labarai

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un mutuwa rigar kowa Allah Ubangijin kajikan musulmi.

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Allah ya yiwa Hazikar ‘Yar Jarida Amina Aliyu Dake Aiki A Albarka Rediyo Dake Jihar Bauchi Ta Rasu Allah ya jikanta.

 

Allah sarkin iko ya dauke rayuwar wan Nan baiwar Allah bayan samun Yar gajeriyar rashin lafiya na Dan lokaci muna Barar addu,ar Allah ubangiji ya jikanta yasa ta huta.

 

Rayuwar duniya kenan yau da Kai gobe sai labarin ya bangiji kasa mutuwa hutuce agurin dukkan musulman duniya Baki daya duniya kenan.

 

Tabbas wan Nan baiwar Allah ta samu lambar yabo sosai mutuka gurin Yan uwanta abokanan aikinta Bata da wata matsala ana zaune lafiya da,ita Babu wani kace nace sai gashi Allah ya dauki rayuwarta Allah yasa ta huta.

Mun Kara Wa Kananan Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya N25,000 Kan Albashin Su – Tinubu

Daga BOLA AHMED TINUBU

JAWABIN MAI GIRMA, SHUGABA BOLA AHMED TINUBU, GCFR, SHUGABAN ƘASA KUMA BABBAN KWAMANDAN ASKARAWAN NIJERIYA A CIKAR JAMHURIYAR TARAYYAR NIJERIYA SHEKARU 63 DA SAMUN ‘YANCIN KAI, RANAR LAHADI 1 GA OKTOBA, 2023

Ina farin cikin yi maku jawabi a yau, ranar cikar ƙasar mu shekaru 63 da samun ‘yancin kai, a matsayi na na shugaban ƙasar mu mai albarka, kuma zallar ɗan’uwan ku ɗan Nijeriya.

 

  1. A wannan rana mai muhimmanci mai cike da fatan alheri, mu na jinjina ga iyayen mu da su ka kafa Nijeriya, mazan su da matan su. Ba don su ba, da ba a samu ƙasar Nijeriya ba. Gwagwarmayar su, sadaukarwar su da jagorancin su ne su ka haifar da ‘yantacciyar ƙasar Nijeriya mai mulkin kan ta.

 

Shugaban kasar ta Nigeria Alhaji Ahmed bola Tinubu yayi wannan karin kudin ne dalilin halin da yan Nigeria suke ciki na rashin jin dadi dalilin tsadar man fetur Allah Ubangijiun ya kawo mana sauki Ameen summa Ameen.

Kowanne dan Nigeria kullum Faransa gudane samun saukin rayuwa akowane lokaci talaka bashi da Wani Burin daya wuce wannan haka muna saran samun sauki nan bada jimawa ba da Ikon Allah.

arewanahiya.com

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button