Sheikh Muhiyudeen al-Kurdi, Allah Yajikan sa da rahama,
Malaman Muhiyudeen alkurdi mahadacin alku,ranine Yana daya daga cikin fitattun malam da suke mutukar taka rawar gani was Addinin Musulunci tun tsawon shekaru baya matane da yawa sun sheda cewa Malam bashi da wani aiki sai yiwa Addinin hidma.
Mutuwar shehi tayi mutukar bawa kowa mamaki domin ya rasu Yana murmushin rahama akan fuskarsa abun mamaki baya karewa Haka Malam ya koyar da Dalibai sama da kimanin mutun Million 3 arayuwarsa mahaddacin alku,anine sosai bana Wasa ba.
Hakika Addinin Musulunci yayi babban Rashi ba Dan karami ba gurin Jana,izar Malam kuwa abun ba,acewa komai domin million Al,ummah me suka halarci makabarta Dan yiwa Malam sutura.
Shiek Muhiyudeen malamine Mai mutane maza da Mata masu sauraran karatunsa domin Malam Yana karatu yadda ya kamata hakan tasa kowa suke mutukar kaunar karatunsa Allah ya jikan Malam.
Ya taka rawar gani sosai atsarin Addinin Islama Yana daya daga cikin fitattun malaman da baza akara kamarsu ba har karshen duniya Muna Kara masu addu,ar Alla kyautata makwanci.
Yan baya Kuma muna Kara rokon Allah ubangiji yasa mucika da kyau da Imani ameen summa ameen.
