Innalillahi wa,Inna ilaihi Raju,un wani kurtun soja ya Sha giya yayi awan gaba da Shugaban sojoji Ya rasu a.
Mutane da yawa suna batun cewa tabbas suna kyakkyawan zanton cewa cewa giya wan Nan soja ya Sha taimasa yawa har yayi wan Nan aika aika.
Wani kurtun soja da ya yi tatul da barasa mai suna CPL ABAYOMI EBUN Mai lamba aiki 04NA/98/397 ya kashe Birgediya Janar din soja A Abuja.
Halin yanzu dai tuni wan Nan Birgejiya ya rigamu gidan gaskiya shi Kuma wan Nan soja yana Hannun hukumar sojoji Dan gudanar da bincike daga karshe Kuma ayimasa hukuncin daya dace.
Tuni dai Rundunar sojan takamasa ta tsare sa a hannun ta rundunar sojin Birgediya Janar O.A. James ya na tafiyar sa salin-Alin za shi gidan sa dake cikin bariki anan Abuja Ajalin sa yasame sa.
Yanzu haka dai Rundunar Sojoji ta tsare wannan CPL ABAYOMI EBUN zuwa ta kammala bincike akan abinda ya faru Janar James, babban soja ne dake aiki a sashen kudi na rundunar Sojin Najeriya
Rayuwa kenan dama Haka abun yake domin hakika dukkan Mai Rai mamacine idan har lokaci yayi Babu makawa sai antafi.
Allah ubangiji kamana kyakkyawan karshe kasa mugama da duniya lafiya wadan da suka rasu musulmai Allah kayafe musu laifukansu.
Ya Ubangiji yatsaremu da aikin da nasani amin