Anfara Shagalin Bikin Auran Jaruma Halima Atete Zata Zama Amarya nan da kwanakin kadan.

AURE MARTABA.

Fitacciyar Jarumar Finafinan Hausa Halima Yusuf Atete, tana dab da zama Amarya nan da kwanaki kalillan.

Za a daura auren Jarumar ne, da Angonta Mohammed Mohammed Kala, a ranar Asabar, 26 ga watan Nuwamba 2022, da misalin karfe 10:30am na safe, a Abuja Sheraton Bus Stop, Juma’at Mosque, a garin Maiduguri, da ke Jihar Borno.

taro yayi taro maza da Mata sun nanu farin cikinsu da murna da wan Nan aure domin jaruma Halima Atete macece Mai mutukar iya Zama da mutane batavda abokinyar fada ko kadan arayuwarta.

Kafin ranar daurin auren za a yi shagulgulan biki, da suka hada da Kwallon Kafa, Margi Day, Arabian Night, da kuma Dinner.

Jaruma Halima Atete ta bayyana farin cikinta mutuka ganin yadda mutane suke Kakarin halartar gurin bikinta Dan tayata farin ciki Haka ta Kara da cewa babun da zata cewa masoya sai dai fatan alkairi.

fata nagari lamiri Allah ubangiji yasa abarka da alkairi cikin rayuwarmu Baki daya Ina Alfahari daku Baki daya cewar Halima Atete Yar kasuwa Kuma jaruma amasa,na antar kannywood.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button