Labarai

Allah Mai iko Mutumin daya Haddace Sama da Littafai 15000.

Alhamdulillah Masha Allah Allah cikin ikonsa ya yiwa mutane baiwa iri daban daban cikin ikonsa ya yiwa wan Nan bawan NASA baiwar Haddace sama da littafai 15000 acikin Kansa irinsu su akecewa Yan baiwa daga Allah.

Hakika wan Nan mutumin ya kasance ma,abocin karatu kowanne lokaci domin shi arayuwarsa bashi da wani buri Wanda ya wuce Zama makaranci arayuwarsa Allah ya cika Masa burinsa Dan tabbas ya zama mahaddacin.

wasu da yawan mutane suna ganin Kamar hakan bamai yiwuwa bane domin Bata taba yiwuwa ace mutun ba aljaniba Amma ace ya Haddace littafai sama da dubu biyar Haka wasu da yawan mutane ke cewa.

Ahalin yanzu dai wan Nan bawan Allah Yana cikin koshin lafiya daram Babu wata matsala Muna Kara rokon Allah ubangiji ya Kara lafiya da kisan kwana.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button