Abun Al,ajabi

Innailaihi wa,inna,ilahi raju’un Allah ya yiwa shugaban yada labarai ta jahar Kano rasuwa Allah jikan dukkan Musulmai baki daya.

ADUNIYA is a program that features Kannewood heroes of different colors who are dying to impress the viewers day and night. Tijjani Asese Dady Abaly and other famous actors with amazing things.

Aduniya is one of the most popular programs of the actors in the new Kannewood programs that bring you hot things. The most exciting part of this company is the happiness of your fans.

The community program comes from a famous campaign called Golden Hausa Company, one of the most popular companies that impresses fans and viewers day and nigh.

After the interview with the producer of the film, the community stated that their main goal is to please the fans who love the show. In fact, the show is showing some of the qualities that young men use to do some entertaining things.

Rayuwa bayan mutuwa Allah kasa hutuce.

 

Hakika rayuwar duniya babu komai acikinta face kaki bale masu mutukar tarin yawa shawara ga dukkan yan uwa musulmi lalle babu abun dake mutukar tai makon mutun bayan mutuwarsa kamar aikin alkairinsa shine abun da zai zama tushen duk wani jin dadin ka bayan rayuwarka.

Tabbas yan uwa yana da kyau mudunga yiwa kanmu fada akan halin da duniya take ciki Allah kasa mudace rayuwar duniya babu tabbas Allah jikan musulmi baki daya.

Kada kabari wani rudanin duniya yasa ka manta da aikata alkawari domin idan kayi shi za,a dinga tunawa da kai koda bayan mutuwarka wan nan baiwar Allah ya dauki rayuwarta bata san lokacin ta yayi ba toh kamar hakan ahankali dukkan mu zamu kare mutafi domin duniya tamkar kasuwace kazo ka tafi wani yazo Allah jikan musulmi baki daya.

Ya Ubangiji kasa mutuwa ta zama hutu ga dukkan Musulman duniya baki daya rayuwar duniya tabbas akbar tsoro ce yanzu kaga mutum amma ajima sai labarinsa duniya kenan Allah kasa mucika da imani Ameen summa Ameen.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button