Karon batta season 1 episode 10 org.
Koron batta season 1 episode 10 org shiri Mai dauke da chakwakiya daban data sauran film Momy Gwambe tayi abun da Bata taba yiba acikin wan Nan Shirin kalli Dan ganewa idanku asha kallo lafiya.
Wan Nan Shirin yana mutukar Kara tunatar da masu kallo irin yadda ake zamba cikin aminci yaudara soyayyar karya cin Amana da dai sauransu mommy ta yaudari Faisal mutuka itama kuma an yau da reta.
Shirin ya hada fitattun jaruman kannewood masu mutukar iya shirya fina finai masu burge masoya dare da Rana domin saka farin ciki acikin zuciyarsu Mara karewa.
Babban farin cikin mu shine ganin farin cikinku kowanne lokaci Dan masoya sune abun alfahari daku muke taka rawa har wasu su kalla suji Dadi mun alfahari daku.
https://youtu.be/1ypyVr_9kJo
Farin cikinku shine farin cikinmu muna alfahari daku masoyan.