Dalilin siyar da NNPC da da kuma fa,idar hakan.
Dalilin siyar da NNPC da kuma fa,idar sayar dashi domin cigaban dukkan Yan Nigeria Baki daya.
Hakika siyar da canfanin nnpc shine abun da yafi komai fa,Ida domin kuwa ahalin yanzu kowanne Dan Nigeria Yana da hanun jari acikin campanin cewar masana SIRRIN hakan.
Amma kuma wasu yan kasar da yawa suna ganin kamar hakan ba dai dai bane duba da yadda kasar ke fuskantar halin kaka Ni kayi narashi zaman lafiya da kuma tsadar kayan abinci.
Ba siyar da campanin be ya kamata ace anyi ayanzu ba kamata yayi ace anyi kokarin kawo karshen Matsalar dake damun fadin kasar Baki daya kafin daukar matakin siyar da NNPC.
Toh ahalin yanzu dai akim gama ya riga ya gama domin kuwa anruga ansiyar sai da kawai talakawa suyi addu,at Allah ubangiji yasa haka shine yafi alkairi.
Wan Nan itace babbar addu,at da ya kamata kowanne Dan kasa yayi ahalin yanzu Allah yasa mudace.
https://youtu.be/QVSKcMW9z0I