Wakokin hausa Video

Sanda episode 27 org shiri daya Mara tamka.

Sanda episode 27 Shirin daya zama daya daga cikin fitattun Fina finan masu tarin masu kallo da akalla sun Kai kimanin 2 Million Shiri Mai farin jini.

Hakika wan Nan Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga shahararen campanin Nan Mai suna dady hikima Shirin dake da masu kallo Babu adadi acikin kasa Shen duniya ba wai Nigeria kadai ba.

Wan Nan Shirin yana mutukar nunawa mutane wasu abubuwa dake faruwa ahalin yanzu acikin rayuwarmu ta yau da kullum fatan nasara shine burinmu dare da Rana Allah ubangiji kasa be mudace.

Shirn ya hada fitattun jarumai masu mutukar iya tsara Shiri yayi kyau mutuka hakan shine dai dai.

https://youtu.be/cCBdjeQCQXY

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button