Wakokin hausa Video

Uku sau uku season 2 episode 24 org.

Uku sau uku season 2 episode 24 daya daga cikin fitattun shirye shirye masu kawa tar da masoya dare da Rana.

Wan Nan Shirin yana daya daga cikin fitattun shirye shiryen masu mutukar taka rawarar gani mutuka acikin fina finai masu kyawun kallo hakika muna farin ciki da alfahari daku masoya.

Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga shahararen campanin Nan Mai suna AkA Anfara Multimedia Abuja campaign Mara tsara cikin camfanoni masu tashe ayanzu.

Shirin yana dauke da jarumai kannewood Kala daban daban kamarsu Dady Abaly hikima Musbahu AKA anfara Abba Elmustafah Sarki Aliai FKD meerah Shuaib da dai sauran fitattun jarumai kannewood.

 

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button