Wakokin hausa Video

Alaqa season 2 episode 12 org.

Alaqa season 2 episode 12 Shirin dake mutukar burge masoya masu kallo dare da Rana daga campanin fkd film production.

Shirin alaqa na daya daga cikin Shiri Mai yawan mabiya masu kallo wadan da akalla suna da makallata kimanin mutane million 1 awata Shiri Mai tarin masoya.

Wan Nan Shirin ya fitone daga shahararen campanin Nan na FKD film production company daya tamKar dubu cikin fitattun campanoni hakaki muna mutukar alfahari da campanin fkd.

Wan nan Shirin yana dauke da abubuwan mamakin dake tafiya acikin rayuwarmu ta yau da kullum muna alfahari daku masoya Dan said daku rayuwarmu zata ingata muna alfahari daku.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button