SABUWAR WAKAR KAWU DAN SARKI MU ZANI CANCANTA.
Wakokin kawu Dan sarki masu dadi sosai

Yanzu yanzu kawu Dan sarki ya saki wata sabuwar wakarsa muzabi cancanta sabuwar wakar kawu days daga cikin fitattun mawaka zamani.
Kawu Dan sarki shine mawaki Mai tashe acikin shahararun mawakan hausa na wan nan lokaci tabbas ansheda iyawa da kuma korewa atare dashi Kamar yadda kowa ya sani Waka wata abace Mai dauke da basira acikinta.
Kawu dan sarki yayi wan Nan wakane Dan nuna goyan bayansa Kan wan Nan Dan siyasar inda ya bayyana lalle mutane subi cancanta Dan kawo chanji cikin tsarin mulki dama kasa Baki daya.
Wan nan Waka tana dauke da sakonnin iri daban daban abun dai ba,acewa komai sai kaji wakar zaka ban bance asalin abun da kawu Dan sarki ke kokarin fada dan mutane suyi koyi.
Tabbas kawu ya bayyana farin cikin shi shine ganin farin cikin masoyansa haka tasa take kokarin kawo muku abubuwan daza su saka farin ciki Mara musultuwa cikin zuciyar masoya.
Fatan mu dare da Rana shine Allah bamu ikon faran ta muku muna kaunarku masoya.
arewanahiya.com