Wakokin hausa Video
Kadan daga cikin Shirin kishiyata na Ranar asabar.
Shirin kishiyata Shiri Mai mutukar nuna asalain halin kishin Mata da kuma illar kishi hadi da rashin amfaninsa agurin Mata Shiri alrahus film production.
Wan Nan Shirin Mai suna kishiyata tabbas Shirin yana nuna asalin halayyar Mata akan kishi domin kuwa zakaji wasu matan na cewa su wallahi zasu iya kashe kishiya Dan basa santa ko kadan Dan kaji wani ikirari fah gurin Mata.
Wanda ahakikanin gaskiya kishiya abokiyar zamace Amma su Mata sunce Sam Basu San Nan magana ba Babu Maganar kishiya kuma abin mamaki shine dukkan Mata da haka suke.
Shirin yana dauke da asalin halin Mata na gaskiya Allah ubangiji ya kiyaye Mata iyayenmu.