Wakokin hausa Video

WATA SABUWAR RIKICI TSAKANIN MURJANATU DA SADIYA HARUNA.

Wata Sabuwa rikici na Shirin barkewa tsakanin Murjanatu Ibrahim da Safiya Haruna komeye dalilin rikicin kalli abubuwan dake faruwa tsakaninsu.

Hakika nin gaskiya ahalin yanzu kowa burinsa kawai Taya zai samu daukaka atunani wasu Kar hakan tasa jaruma Hajiya SADIYA Haruna jonewa da Mawaki 442 ganin Safara,u itama sun hada alaka tare dashi.

Mr 442 shine dai mawakin Nan da kowa ya sani Dan asalin Garin zazzau wato zariya ta jahar KADUNA Mai lakabin KADUNA Garin Gwamna shine mawakin dake koyin abubuwan Ramali Dan asalin Garin legas dake Nigeria.

Ahakin yanzu alakar tasu tayi nisa sosai domin kuwa tarayyarsu tafara nisa inda wasu kuma ke ganin Kamar kawai Mr442 zaiwa Hajiya SADIYA Haruna was yaune ya cimata kudi ya karawa motarsa iska wai.

Shin Kai Mai kallo Yaya kake ganin lamarin zai kasance aganinka?

Farin cikin arewanahiya shine ganin farin cikinku dare da Rana muna Kara alfahari daku masoyanmu na nesa Dana kusa fatan alkairi.

Muhadu ta comments section.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button