ADUNIYA KASHINA 67 SHIRI DADI 67.
Aduniya kashina 67 shirimai dauke da darrusa masu mutukar yawa acikin rayuwa Shirin yana nuna abubuwan dake faruwa ahalin yanzu cikin duniya Baki daya Shiri Mai yawan Yan kallo.
Shirin aduniya ya Sami kyakkyawan aiki daga shahararen producer nan Mai abun mamaki Tijjani Asese daya daga cikin fitattun jarumai kannewood masu abubuwan mamakin tun tsawon lokaci.
Anyi Hira da Tijjani Asese inda ya bayyana cewa dama rayuwa haka take idan har Allah ubangiji yace Kaine tohfa lalle Kaine Babu Wanda ya Isa ya Hana ka Kai inda Allah yaso ka kai.
Ya kuma Kara da cewa bashi da wani buri aduniya Wanda ya wuce yaga farin cikin masoyansadare da Rana domin komai na rayuwa hakika sai da masoya da bazarku muke takawa Allah ubangiji yasa mudace muyi kyakkyawan karshe.
arewanahiya.com