Hausa Music

YANZU YANZU RARARA YA SAKI WATA SABUWAR WAKAR BUHARI.

Yanzu Yanzu Dauda kahutu rarara ya saki wata sabuwar wakar Buhari shin komai ya fada acikin wan nan wakar abun dau ba,acewa komai sai kaji saurari wakar Dan jin abubuwan mamakin da rarara ya fadan cikin wakar.

Tabbas Rarara shine na daya daga cikin fitattun mawaka baba Buhari Wanda ta wani ban garan zamu iya cewa yana daya daga cikin Wanda suka bada gudun mawa gurin cin zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Ciyaman Rarara ya Kara da cewa babu gudu Babu ja da baya gurin kaunar shugaban Baba Buhari kaunarsa yanzu suka Fara wan nan shine furucin mawakin naku Rarara muna Kara addu,a Allah ubangiji ya Kara taimako.

Campanin arewanahiya.com yayi alkawarin dunga kawo muku abubuwan da zasu saka ku farin ciki kowanne lokaci muna mutukar alfahari daku.

 

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button