Wakokin hausa Video

YANZU YANZU PROFESSOR ISHA ALI PANTAMI YA SAKI SAKO KAN RASUWAR SHIEK ABDURAHAMAN MAI GONA.

Sakon professor Usah Ali Pantami Kan rasuwar Shiek Abdurahaman Umar Mai Gona Allah ubangiji ya jikan Musulamai Allah yas mutuwa hutuce shida sauran Musulman duniya Baki daya.

Dama fadan shugaban halittune kullum Nafsin Za,ikatul maut hakika dukkan Mai Rai lalle wata Rana sai ya zama gawa kullum muna Kara rokon Allah ubangiji yasa mucika da Imani idan tamu tazo.

Yayi kyakkyawan karshe ya rasu bayan ya gama aikin hajji San Nan kuma ya rasu akasa Mai tsarki Garin da Annabi Muhammad yayi rayuwa wan Abba b karamin banbn rabo bane Allah ya Kai haske kabarinsa.

Kukasance d shafin arewanahiya.com domin farin ciki kowanne lokaci muna kaunarku masoya.

arewanahiya.com

 

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button