Wakokin hausa Video
SABUWAR WAKA MAI TAKEN ZUCIYAR TA KAUNAR KA TAKE VIDEO.
Yanzu yanzu wata sabuwar waka tafito Mai dadin gaske da din wakar ya wuce kiman tawa hakika lalle Waka na daya daga cikin abun dake saka farin ciki acikin zuciya ku shakata d wan nan wakar Mai dadin gaske.
Duk duniya Babu wani abun da yafi farin ciki Dadi domin duk kudin ka idan Babu kwanciyar hankali aikin banza ne wan nan Maganar ta ba haushe haka take Babu sauyi ko kuma ko kwanto acikinta.
https://youtu.be/IQoru97wnZU
Sanki araina na rike sabuwar waka Mai dadin gaske arewanahiya tayi alkawarin dunga kawo muku abubuwa shahararun da suka shahara adadin duniya domin saka ku cikin farin ciki dare da rana.
Arewanahiya.com