SABUWAR WAKA MAI TAKEN KAUNUW LATES HAUSA MUSIC VIDEOS..

Sabuwar waka Mai mutukar Dadi wakar kainuwa hakika wan Nan Waka ta samu kyakkyawan aiki daga shahararen producer kuma directer Aminu A Borno.
Inda yayi alkawarin dunga tsara muku abubuwan da zasu saka ku farin ciki Mara musultuwa dare da Rana Waka Mai dadi kamar Naman Sallah.
Munyi alkawarin dunga kawo muku abubuwan mamakin da zasu saku farin ciki Mara karewa domin bamu da wani burin daya wuce jin dadinku Dan hakika masoyi abun sone dare da Rana alfahari daku shine aikinmu.
Kainuwa latest hausa music.
Waka wata abace Kamar yadda kowa ya sani dake saka farin ciki Mara musultuwa cikin zuciyar masu kallo domin wanzan da nishadi akowanne lokaci farin ciki tabbas shine abun so.
Burinmu dare da Rana ganin farin cikinku domin damuwarku itace da muwarmu haka kuma matsalarmu itace babbar matsalarmu kullum bukatarmu shine farin cikinku dare da Rana muna alfahari daku.