Wakokin hausa Video
YANZU YANZU HUSSAINI DANKO YA SAKI WATA SABUWAR WAKAR SA MAWAKI MA YAKINE.
Sabuwar wakar Hussain Danko mawaki ma yakine wakar dake dauke da sakon Mai mutukar amfani saurari wakar kaji abun da yake fada acikinta.
Hussaini Donko vna daya daga cikin shahararun mawakan da sukai abubuwan mamakin aharkar Waka irin ta hausa hussaini yayi fice fagen iya tsara wakar soyayya mutuka.
Hussaini Donko yace Yana Kara bawa masoyansa hakurin rashin zuwan wakokinsa sosai akan lokaci Yana Kara bada hakuri da faruwar hakan insha Allah zamu sake tsarin zuwan wakokin mu gareku.
Arewanahiya.com tayi alkawarin dunga kawo muku abubuwa da zasu saka ku farin ciki domin farin cikinku shine farin cikinmu muna alfahari daku.