Labarai

KUNGIYAR SAFARIN GIRAGEN SAMA TA DAUKI ALWASHIN RUFE FILAYEN JIRAGEN SAMA BAKI DAYA INHAR BUHARI BAI KAWO KARSHEN YA JIN AIKIN ASUU BA.

Kungiyar safarin jiragen sama sun tura sakon gaggawa zuwa shugaban kasa Nigeria Alhaji Muhammadu Buhari Kan kawo karshen yajin aikin da kungiyar Malam Jami,a keyi tsawon wata biyar.

Ka Yi Gaggawar Kawo Karshen Yajin ASUU Ko Kuma Mu Rufe Tashoshin Jirage A Daina Tashi Da Sauka, Sakon Ma’aikatan Jiragen Sama Na Nijeriya Ga Buhari

Ma’aikatan jiragen sama na Nijeriya sun fusata, sun tura sako ga shugaba Buhari kan batun yajin aikin kungiyar malaman jami’a; ASUU.

Mun fahimci kasar Nan basu dauki ya yan talakawa da muhimmaci ba ya yan masu hannu da shini suna fita zuwa kasa Shen ketare Dan naiman ilimi amma ya yan talakawa ko, oho.

Kungiyar ta ce, ko dai Buhari ya kawo karshen yajin aikin ASUU ko kuma su rufe filayen jirage kowa ma ya gaza fita ko sauka a kasar.

Domin ba zai yiwu ya yanmu su zauna agida ba har tsawon wata biyar Babu karatu dolene akawo karshen wan nan matsala ko kuma mudauki hukunci kawo shi da kanmu cewar kungiyar safarin jiragen sama.

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button