Wakokin hausa Video

KARON BATTA SEASON 1 EPISODE 9 ORG.

Je zuwa kasa Dan kallo asalin viden.

Karon batta season 1 episode 9 ORG shiri Mai mutukar ban dariya haduwar Momee Gwambe da Rabi,u Usman Daushe Kai abun akwai chakwakiya.

Wan Nan Shirin ya zama daya daga cikin fitattun Fina finai masu mutukar saka farin ciki Mara musultuwa cikin zuciyar masu kallo Shirin dake da dada zuciya da kuma San Yaya zuciya ayayin kallonsa.

Hakika Momee Gwambe da kuma Rani,u Usman Daushe sun taka rawarar gani mutuka cikin wan Nan Shirin domin kuwa sunyi abun ayaba Shirin yana dauke da jarumai kannewood Kala daban daban kamarsu.

Rabi,u Usman Daushe Momee Gwambe Musbahu AKA anfara da dai sauran fitattun jarumai kannewood masu mutukar abubuwan burgewa .

Farin cikinku masoya shine farin cikinmu alfaharinku shine alfaharimu jin dadin ku hak shine kin dadinmu burina dare da Rana farin cikinku masoya Allahu ya bar kauna.

https://youtu.be/bP4SK_ZVWxk

arewanahiya.com farin cikin ku shine namu.

https://youtu.be/Vfd8ix1Vyos

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button