Labarai

DADUMI DUMINSA HAKIKA SARKI ZAI FUSKANCI HUKUNCI.

DADUMI DUMINSA HAKIKA SARKI ZAI FUSKANCI HUKUNCI.

MATAKIN KYARA GWAMNAN JAHAR ZAMFARA YAYI ABUN DAYA DACE JAMA,A ANATA MASA ALASAN BARKA.

Abun dake faruwa ahalin yanzu cikin mamaki da kuma jimami halin da muka tsinci kanmu abun ya faru ajahar zamfara.

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya dakatar da Sarkin Birnin ‘Yandoto Aliyu Marafa bisa samunsa da hannu dumu dumu na nadin sarautar da ya baiwa dan ta’addan da ake nema ruwa a jallo, wato Adame Aliero-Yankuzo wanda aka fi sani da da Ado Alero.

Matakin da masarautar ta dauka na nadin sarautar ga dan ta’addan ya yi matukar ratsen kutsewa al’umma Yan kin Dan shiga far gaba Mara karewa cikin zuciyoyinsu dare da rana.

Saidai a jawabin da ya fito daga bakin sakataren gwamnatin jihar Zamfara, Kabiru Balarabe, Fadar gwamnatin ta nesanta kanta daga sarautar da aka baiwa dan ta’addan, inda kuma bayan ta dakatar da Sarkin daya bada sarautar, ta kuma kafa kwamiti domin gudanar da bincike kan lamarin.

Dan gano gaskiyar abun dake faruwa saka makon mutane daya yawa na ganin Kamar Sarkin yana da wata alaka tsakanisa da wadan Nan yan ta,Adda Amma bincike dai zai gani komai.

Atewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button