AIKIN KARSHE SAURA KWANA DAYA MUTUWARSA ALLAH SARKI DIRECTER.
Allahu Akbar kalli aiki Nura Mustafah Waye directan izzarso nakarshe saura kwana daya mutuwarsa anyi aiki lafiya Ashe ba zai Kara kwana ba Allah yasa kahuta.
Wabu Maganar gadda ko kuma ko kwanto cikin lamarin ubangiji Maha licci mun yadda mun kuma sheda cewa dukkan Mai Rai hakika saiya Dan Dani zafin mutuwa fatanmu kawai shine cikawa da Imani Allah yasa zamuga Annabi.
https://youtu.be/GqF6ELtJ2og
Nura Mustafah Waye yayi abubuwan ban mamaki da abubuwan ban al,ajabi saura kwana daya mutuwarsa dama ilahirin rayuwarsa Baki daya Nura bawan Allah daya cikin dubu gurin nuna matsayin da martabar Annabi.
Wasa dariya da kuma zama da mutane lafiya Babu cece kuce adukkan lamuran rayuwarsa dama haka rayuwa take kana naka shikuma Allah na nashe ta Allah itace dai dai Allah ubangiji yasa mucika da Imani ameen summa ameen.