KISHIYATA SEASON 1 EPISODE 9 ORG.

Danja zuwa kasa Dan kallo asalin viden
Kishiyata season 1 episode 9 org shiri mai koyar da abubu daban daban dan nuna abubuwan dake faruwa ahalin yanzu acikin rayuwa.
Wan Nan Shirin yan nu nawa Mata illar kishi da kuma abin da kishi yake haddasawa bayan yinshi ita dai rayuwa tabba duk abin da hakuri baiba tofa rashinsa ba zai taba yiba wan Nan Maganar haka take.
Mata lalle ku gane illar kishi dan daukar matakin daya dace domin kawo karshen was Dan Nan matsalar tsalun dake damun Mata tsawon lokaci da dewa Allah ya kiyaye hakika shi kishi talittane daya take azuciyar dukkan wata mace aduniya Amma namatan yanzu kisjin yayi yawa.
arewanahiya.com na lale Mar habun da dukkan masu ziyar tar wan Nan Tasha tamu Mai albarka muna kin jinawa maza da mata masu San cigaban mu dare da Rana muna mutukar alfahari daku farin cikin ku shine namu.
Kadan daga cikin Shirin kunne Kashi episode 35.