Wakokin hausa Video

Kadan daga cikin Karon batta episode 9 ORG.

Ja zuwa kasa Dan kallo asalin viden.

Subscribe arewanahiya.com for more update thanks.

Momee Gwambe ta debo ruwan dafa kanta.

Kadan daga cikin Shirin karon batta episode 9 Ranar litinin insha Allah momee Gwambe ta debo ruwan data kanta.

Momee Gwambe na daya daga cikin jarumai masu yawan masoya masu kallon shirye shiryen ta mommy daibkowa ya sani ita marainiyace tun tana Yar karamarta Allah ubangiji ya yiwa mahaifiyarta rasuwa.

Ta girma tana marainiya haka ta Sha wahalar rayuwa duk da dai tasamu kulawa sosai gurin yan uwanta Allah ya jikan iyayenmu kasa mutuwa ta zama hutu agaresu.

Tabbas Babu abun da yafi farin ciki Dadi AGIDAN duniya domin farin ciki shike Samar da nishadi shi kuma nishadi shike kawo farin ciki acikin zuciya ku shakata da wan Nan masoya.

 

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button