Movies
IZZARSO EPISODES 90 ORG.

Izzarso episode 9O org Allah ubangiji ya jikan directar Nura Mustafah Waye Nura masoyin Annabi Allah yasa ya huta.
Daya daga cikin shahararun Fina finan hausa masu tashe.
Hakika Shirin izzarso Yana Kara karantar da matsayin da kuma muhimmanci shugaban halitta Annabi Muhammad SWA Allah ka jikan babban directer Nura Mustafah Waye.
Allah ubangiji kakai haske kabarinsa Dan matsayin Annabi ka Kai haske Mara Dadi cikin kabarinsa.
Nura Mustafah Waye mun tabbata masoyin Annabi Muhammad me na hakika domin kuwa duk furincinsa daya zuwa biyu Annabi kawai Allah ka hada su tare Ranar alkiyama.
Munyi babban Rashi cikin Masa na,antar kannewood baki daya Allah yasa ya huta.
arewanahiya.com farin cikinku shine namu muna alfahari daku masoya.