Wakokin hausa Video

SANDA EPISODE 26 ORG.

Shirin Sanda episode 26 org shiri mai mutukar saka alfahari cikin zuciyar masu kallo wan Nan Karan Shirin yazo muku da sababbin abubuwa sai kin kalla.

Tabbas Shirin ya dauke da abubuwan masu mutukar faranta ran duk Mai kallo ayayin kallo muna farin ciki Hadi da alfahari da masoya dare da Rana domin farin cikinku tabbas Shibe farin cikinmu.

Munyi alkawarin dunga kawo muku sabbin abubuwan na zamani masu faranta ranku Dan hakan shine burinmu dare da Rana ku kasance tare damu Dan kasan cewa cikin farin ciki Mara karewa.

Kadan daga cikin Shirin karon batta episode 9 Ranar litinin insha Allah.

https://youtu.be/LvGicl3eiWE

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button