Hausa Music

Sabuwar wakar tinubu da kashim shatima.

SABUWAR WAKAR JAGABAN BOLA AHMAD TINUBU DA KASHIM SHATIMA WAKA MAI SOSA ZUCIYA.

Kamar yadda muka sani Dan takarar shugaban kasar Nigeria wato bola ahmad Tinibu ya dauki KASHIM Shatima tsohon gwamnan jahar borno matsayin mataimakisa azabe Mai zuwa 2023.

Wasu mutane da yawa suna ganin hakan ya dace inda wasu kuma da yawa suke ganin hakan bai ta dace ba duba da yadda shi tsohon gwamnan jahar ta borno ya kasa kula da mutan jaharsa lokacin mulkinsa.

Tabbas wan Nan na daya daga cikin abun da zai kawo musu na kasu cikin jam,iyyarsu ta APC Mai mulki hakika mutane da yawa zasu dunga Al,akari da hakan.

Download

Arewanahiya.com

Farin cikinku shine namu muna mutukar alfahari daku masoya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button