Wakokin hausa Video

MUTUN UKU SUN MUTU GURIN KALLAN DOVIDO

YANZU YANZU  MUTUN UKU SUN MUTU GURIN KALLAN DOVIDO HAKIKA MASOYA ABUN KAUNANE SUNE KWARIN GWUIWAR MASU DAUKAKA.

Tabbas haka Maganar take masoya sune bango Majin gina da kuma abun tutiyar duk wani Mai daukaka hakika Maganar Babu karya acikinta masoya farin cikiine.

Dovido yayi murna mutuka haka kuma yayi mutukar mamakin irin yadda masoyan sa suke ribibin ganinsa har takai wasu suna Suma wasu kuma suna mutuwa.

Dovido yace Yana alfahari da masoya haka kuma Yana kokarin faranta ran masoyansa dare da Rana domin rayuwa hakika sai da mosoya Allah ubangiji ya barmu tare da mosoya.

Zan tukan mawaki Dovido.

https://youtu.be/g9PrBfgoY_k

arewanahiya.com

 

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button