Kannewood News

INNALILLAHI WA, INNA ILAIHI RAJU, UN ALLAH YA YIWA MADAGWAL RASUWA.

INNALILLAHI WA,INNA ILAIHI RAJU, UN ALLAH YA YIWA MADAGWAL RASUWA MUNA ROKON ALLAH UBANGIJI YASA YA HUTA.

Kullu nafsin za,ikatul maut dukkan Mai Rai hakika sai ya zama dawa Allah ubangiji cikin ikonsa ya yiwa Dan wadan BARKWANCIN Nan Ali Artwork rasuwa Allah ubangiji yasa ya huta.

Allah ya dauki rayuwarsa bayan daukar tsawon lokaci Yana fama da rashin lafiya daga bisani Allah yayi ikonsa ya dauki rayuwarsa Allah ubangiji ya Kai haske marara adadi da rahama Mara iyaka cikin kabarinsa shi da sauran Musulman duniya Baki daya.

Muku ma yan baya muna rokon Allah ubangiji yasa mugama da duniya lafiya marasa lafiya gida da asibiti Allah ubangiji ka Basu lafiya masu lafiya Allah ka Kara musu lafiya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button