DUKA DAUKA UMMI RAHAB TAYI ABUN DAYA BAWA KOWA MAMAKI .
Dan ja zuwa kasa Dan kallo asalin viden.
DUKA DAUKA UMMI RAHAB TAYI ABUN DAYA BAWA KOWA MAMAKI KALLI KUMA KUSHA MAMAKI.
Duka dauka Ummi Rahab tayi abun mamaki cikin wan Nan episode din ita kanta tace abun ya Bata mamaki mutuka kalli meye tayi kuma kusha mamaki.
Ummi Rahab ta zama daya daga cikin shahararun jaruman kannewood masu mutukar Dan da zon masoya masu San farin cikita dare da Rana ummi Rahab Allah yayi ta kyakkyawa mutuka San nan Allah yayi Mata farin jini Mata da maza suna mutukar kaunarta hakika ta sani kuma tana Kara Mika sakon gaisuwa ga dukkan masoya.
https://youtu.be/U3FdKYmCMg4
Tabbas Babu wani abun da yafi farin ciki Dadi acikin duniya domin shi farin ciki baya taba bo yuwa azuciyar mashi farin ciki shike haifar da nishadi acikin zuciya hakika masana sanin asalin meye farin ciki sunyi babban sharhi akan haka.
Masanan sun Kara da cewa Abu mafi haifar da farin ciki shine samun soyayyar abun da kakeso alokacin daka buka ceshi ma,an soayyar Wanda kakeso tabbas sun sheda itace hanya mafi sauki ta samun farin ciki.
https://youtu.be/bApacVKmtRQ
tashar arewanahiya.com na mutukar alfahari da dukkan masoyanta Baki daya gida da kasashen ketare muna mutukar alfahari daku kamar yadda kuma kuke alfahari damu mun gode allahu ya bar kauna.
arewanahiya.com