UKU SAU UKU SEASON 2 EPISODE 23 ORG.
Tafi zuwa kasa Dan kallo asalin viden.
UKU SAU UKU SEASON 2 EPISODE 23 ORG.
Hakika Shirin film din uku sau uku y zama day daga cikin manyan Fina finan masu yawan matasa da yan Mata masu kallo Shirin yan mutukar taka rawarar gani sosai cikin shahararun Fina finan.
Shirin ya samu aiki babau wasa ko kuma Ganda acikisa shine da akaimasa aiki tukuru hak kuma ya samu kyakkyawan jarumai masu mutukar farin jini gurin mutane hakan shine ya karawa Shirin armashi .
Jaruma sun hada da Dady Abaly hikima Musbahu AKA anfara Abba Elmustafah Sarki Ali Nuhu ameerah Shuaib Shaibu lawan lilisko da dai sauran manyan jarumai kannewood masu mutukar iya aiki sosai.
kasance damu kowanne lokaci Dan samun farin ciki Mara dorewa mun gode. Farin cikinku shine namu
arewanahiya.com