Wakokin hausa Video

SHIRIN DA YAFI KOWANNE SHIRI DAUKAKA ADUNIYA.

Tafi zuwa kasa Dan kallo asalin viden.

Shirin da yafi kowanne Shiri daukaka aduniya daya cikin dubu haka shine laka binsa haka ake akamasa suna har yanzu shine film na daya baby kamarsa.

Shirin Bahubali ya samun kyan aikin da Babu wani Shirin da yasa mu acikin dukkan ayyukan Fina finan da akeyi Baki daya acikin kasar India har yau ba,ayi kamarsa ba.

Anzuba abubuwa daban da sauran shirye shirye aduniya haka kuma Shirin yana da mabiya masu kallo akalla kimanin mutane Billion 6 Shiri mafi shara kenan.

https://youtu.be/CxtcW-R4-B4

Ku kasance tare damu akowanne lokaci domin farin cikin ku tabbas shine babban burinmu dare da Rana masoya mun alfahari daku.

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button