Hausa Music

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker Ft Salisu Yaro.

Hakika ansheda tunda hamisu breaker take bai taba waja Mai dadin wan nan ba hamisu breaker ft Salisu Yaro.

Mawaki hamisu breaker da Mawaki Salisu Yaro kowa ya sheda abokan junane tabbas abotarsu ta dauki tsawon lokaci tun suna Yara har zuwa girmansu sun Fara har Kar Waka tare kuma haka sukai dukkan gwagwarmaya tare.

Idan kaji muryarsu kaikace duka mutun daya ne Dalilin komai nasu tare sukeyi haka tasa muryarsu ma tazo daya waka baiwa daga Allah baiwa ikon Allah tabbas mun sheda haka Maganar take babu fashe acikinta.

Hamisu breaker da kansa ya sheda irin dadin da wan Nan wakar tayi haka kuma ya bayayyana irin dadin da yaji Mara adadi alokacin da suke wakar shida babban abokinsa Salisu Yaro abokin amana inji hamisu breaker.

Download

Asha sauraro lafiya kuji kuma ku dauka zuwa Kan wayoyinku ku kasance da arewanahiya.com akan wayoyinku kowanne lokaci mun gode.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button