Wakokin hausa Video

KALLI RAWAR DATA JAWA SAFARA,U DUKA AWASAN SALLH.

RAWAR DATA JAWA SAFARA,U DUKA AWASAN SALLH.

Hakika wan Nan rawa ta munana domin anyi abubuwan da bai kamata ba anyarda kowa yayi abun da yakeso Amma kuma wani abun Yana kaucewa koyarwar addini cewar matasan da suka dauki matakin duka Kan safara,u da Mr 442.

Bikin Sallah babba angudanar dashi Kamar yadda aka Saba gudanarwa akowacce Sallah babba wasu guraran ma yafi yadda akeyi Ashe Karin baya babban fatanmu shine Allah ubangiji yasa zamuga ta badi yasa muna da Rai da lafiya.

Wadan da kuma suka rigamu gidan gaskiya Allah ubangiji yasa sun huta mukuma da muke raye Allah yasa mucika da Imani ameen summa ameen

Arewanahiya.com farin cikinku shine burinmu muna Kara godiya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button