Wakokin hausa Video

KARON BATTA EPISODES 8 ORG.

KARON BATTA EPISODES 8 ORG.

Shirin karon batta ya zama daya daga cikin shahararun shirye shirye dake mutukar burge masoya da sasu farin ciki Hadi da nishadi Mara adadi.

Shirin karon batta ya samu kyakkyawan aiki Hadi da fitattun jarumai masu mutukar iya tsara film Mai nisha Dan tar da masu kallo Shiri abun kwatance cikin shirye shiryen yan mu na yau da kullum.

arewanahiya.com tayi alkawarin dunga kawo muku sabbin abubuwan mamaki nishadi farin ciki Mara iyaka Dan saka ku farin ciki Mara musaltuwa.

Domin farin cikinku shine farin cikin mu hakan nishadin ku shine nishadin mu muna mutukar alfahari daku masoya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button