Wakokin hausa Video

DAYA DAGA CIKIN MUTANE MAFI BAIWA ADUNIYA.

Je zuwa kasa Dan kallon videon abun mamaki wan Nan bawan Allan.

DAYA DAGA CIKIN MAFI MUTANE BAIWA ADUNIYA ALLAH UBANGIJI YAYI BAIWARSA DA NUNA IKONSA MUTUKA BABU HANNU KO DAYA AMMA DUK ABIN DA MAI HANNU YAKE SHIMA YANAYI.

Tabbas Allah ya nuna ikonsa mutuka akan wan Nan bawan Allah domin kuwa Yana yin abubuwan mamakin da ya wuce akimanta bashi da hannu duka biyu Amma Yana abin da har Mai hannu ba yayi.

Yana noma Yana Kiran waya Yana wanka Yana saka Kaya Yana dokko icce daga gona Kai abin dai ikon Allah be kawai shikadai ya San yadda yayi ikonsa cikin rayuwar wan Nan bawan nasa.

Tabbas lafiya da rashinta duk suna daga Allah ma daukakin kin sarki Mai kowa Mai komai Allah ubangiji yasa mudace.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button