Wakokin hausa Video

CIKAKKIYAR  HIRA DA GWAMNAN ADAMAWA AHMADU UMARU FINTIRI.

AFADA ACIKA HAKA SHINE TAKEN.

CIKAKKIYAR  HIRA DA GWAMNAN ADAMAWA AHMADU UMARU FINTIRI.

GWAMNAN ADAMAWA AHMADU UMARU FINTIRI YAYI CIKAKKEN BAYANI AKAN JAHAR TA ADAMAWA INDA YAYI KARIN HASKE AKAN AHUBUWA MASU TARIN YAWA.

HAKIKA GWAMNAN YACE BA DARE BA RANA KULLUM BABBAN BURINSU SHINE GANIN ZAMAN LAFIYA MARA KIMAN TUWA ACIKIN JAHAR TASU MAI ALBARKA TA ADAMAWA.

GWAMNAN YA KARA DA CEWA AKWAI WASU MUHIMMAN AYYUKA DA SUKE SAN KAMMALAWA KAFIN ZUWAN KARSHEN WA,ADIN MULKIN SU BABBAN BURINSU SHINE SUYI ABIN DA ZAISA MUTUAN JAHAR ALFAHARI.

HAKAN SHINE BABBAN MURADIN MU KULLUM KUMA INSHA ALLAH MUNA KARA ROKON ALLAH UBANGIJI YA BIYA MANA MUKA TUNMU YA KUMA BAMU IKON KARASA AYYUKAN DA MUKE AMEEN.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button