Wakokin hausa Video

ALAQA SEASON 2 EPISODE 11 ORG.

ALAQA SEASON 2 EPISODE 11 ORG.

Shirin film din alaqa shirine dake dauke da abubuwan mamaki mutuka shiribmai dogon zango dake nuna muhimman abubuwan dake tafiya ahalin yanzu cikin rayuwa.

Film din alaqa film ne Mai fahimtar da mutane wasu Al,amuran dake faruwa cikin duniya hakika Shirin alaqa shirine Mai mutukar saka mutun cikin wani yanayi ayayin kallo.

Shirin yana dauke da shahararun jaruman kannewood masu mutukar abubuwan mamakin dake saka farin ciki acikin zuciya wani ban garen kuma bakin ciki.

Shirin yana koyar da muhimmacin soyayyar kauna aminci da kuma wasu abubu arayuwa ku kalli Shirin da samun farin ciki da nishadi akowanne lokaci muna alfahari daku masoya.

Arewnahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button